Bayan shekaru 12 za a yi zaben kananan hukumomi a jihar Barno
Mazauna Jihar Borno, a karon farko cikin shekaru 13, za su zabi jami’ai na kananan hukumomin 27 da ke jihar.
Mazauna Jihar Borno, a karon farko cikin shekaru 13, za su zabi jami’ai na kananan hukumomin 27 da ke jihar.
A cewar takardar, jirgin ya koma garin Maiduguri lafiya lau ba tare da ya samu wani tangarda ba a lokacin ...
Shugaban Masu Rinjaye Dige Muhammad daga Karamar Hukumar Kala Balge ne ya daga hannu kuma ya nemi a kakkama babban ...
Wasu masu zanga-zanga a Maiduguri, babban birnin Jihar Barno, sun fito kan titi su na nuna rashin amincewa da rushe ...
Zuwa yanzu mutum 745 suka kamu da cutar Korona a jihar Barno.
Za a kashe dala 1,959,744,723,72, kamar yadda Ministan Harkokin Sufuri Rotimi Amaechi ya bayyana.
Hare-haren Boko Haram a yankin Barno, garkuwa da mutane da ayyukan ta'addancin da suka ki ci suka ki cinyewa ne ...
A shekarar 2019, jami'ar ce tafi daukan dalibai cikin duka jami'o'in Najeriya.
Ya ce abin Haushi duk da kudaden da ake warewa amma har yau abin sai baya ya ke yi kamar ...
Marigayi Goni ya dawo fagen siyasa inda ya fafata da Kashin Shettima a 2011 na jam'iyyar APC.