TAMBAYA: Wanene Zulkarnaini, shin Annabin Allah ne ko ko a’a? – Iman Bello Mai-Iyali
Alhamdu lillah, Tsira da Amincin Allah su tabbata ga shugabanmu Annabi Muhammad SAW.
Alhamdu lillah, Tsira da Amincin Allah su tabbata ga shugabanmu Annabi Muhammad SAW.
Akwai sabani da yawa a cikin tarihin wadannan bayin Allah.
Ya Allah! Ka sadamu da shi a gidan Al-Jannah. Amin.
Magaji bai da gado idan ya kashe mutumin da zai gada,
Ayar da tafi girman daraja a Al-Kur’ani it ace Ayatul Kursiyu, aya ta 255 a cikin sura ta 2: Suratul ...
Ya Allah! ka tsaremana Imaninmu da Mutuncinmu. Amin.
Rina farin gashin kai da gemu lamarin ne da magabata suka yi sabani kamar haka:
Lallai an rowaito a ckin ingattacen Hadisi cewa Annabin tsira (SAW) yana azumtar goman farkon Dhul-Hajji gaba daya. Ga hadisin ...
An karbo daga Abu Huraira, Sa'ad Dan Ubada ya tambayi Annabi: shin indan nasami wani namiji yana fasikanci da matata, ...
Al-Kur’ani yayi bayanin haka a cikin surori kamar Al-Hajj:23, Al-Insan: 12 : 21, Fadir: 33, Al-Kahaf:31, da sauran Hadisai da ...