Maigadin ofishin Zabe, INEC, ya kone ofishin da kayan zabe kurmus
Wannan gobara ta maida wa aikin INEC hannun agogo baya, a sha'anin gudanar da zabe a Karamar Hukumar Qua'an Pam.