SATAR ÆŠANYEN MAN: Najeriya ce kan gaba wajen asarar É—anyen mai a OPEC – In ji sanata
Ya ce, Najeriya za ta iya cigaba da kasancewa a raye ne idan ta yi kawo ƙarshen matsalolin da ke ...
Ya ce, Najeriya za ta iya cigaba da kasancewa a raye ne idan ta yi kawo ƙarshen matsalolin da ke ...
Dangote ya ce dukkan mai son siyan man a wannan sabon farashi zai iya zuwa gidajen man da suke sayen ...
Shugaba Tinubu ya miƙa ta’aziyyarsa ga iyalan waɗanda suka rasa iyalansu da kuma gwamnatin jihar Neja da al’ummar jihar.
Kamfanin Process Design and Development Limited kamfani ne da aka yi masa rajista a Kano mai lamba 487883 a watan ...
Jami’in yaɗa labarai na rukunin kamfanonin Ɗangote, Anthony Chiejina, ne ya bayyana hakan a cikin wani saƙo a ranar Lahadi.
Muna ba ‘yan Najeriya tabbacin samun ingancin man fetur da kuma kawo karshen matsalar karancin mai a kasar.
Da zarar gwamnatin Najeriya ta kammala tsare-tsaren ta, za ta ba shi damar a fara sauke su a gidajen man ...
An danganta sauƙin da cire sulai 5 da aka yi daga kuɗaɗen harajin shigar fetur cikin Ingila tun a watan ...
Shugaban NMDPRA, Farouk Ahmed ne ya bayyana haka a lokacin da yake zantawa da manema labarai na fadar gwamnatin jihar ...
Ana sa ran duk shekara za a samu kuÉ—in shiga har Dala biliyan 26," kamar yadda bayanan masana'antar suka nuna.