2019: INEC ta gargadi jam’iyyu kada su karya dokokin yakin neman zabe
Yakubu ya ce taron ya tattauna abubuwa da dama da suka jibinci gudanar da ayyukan zaben 2019.
Yakubu ya ce taron ya tattauna abubuwa da dama da suka jibinci gudanar da ayyukan zaben 2019.
INEC ta cire sama da sunaye 300,000 daga rajistar zabe
Jam’iyyu takwas kadai suka mika sunayen ‘yan takarar su
Babu yadda za a yi ka iyi aiki sosai sai idan ka na da kayan aiki.
Ya ce tunda ga zaben 2019 ya kunno kai, akwai bukatar gaggauta tsaurara dokar.
An nemi ya je kotun ranar 5 da kuma 10 Ga Yuli, amma bai je ba.
Ta kuma yi alkawarin gudanar da hakan a babban zabe na kasa da za’a yi a kakar zabe ta shekarar ...
Mohammed Kuna, shi ne shugaban kwamitin, sai sauran mambobi su takwas da za su taya shi aiki.
Farfesa Mahmood Yakubu ya bayyana haka ne a cikin wata Tattaunawa Ta Musamman da ya yi kwanan nan da mujallar ...