ZAƁEN GWAMNONI: Shugaban INEC bai yi wa zaɓen Abiya katsalandan ba – Oyekanmi
Shugaban Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC), Farfesa Mahmood Yakubu ya ƙaryata zargin cewa ya yi wa zaɓen gwamnan Jihar Abiya ...
Shugaban Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC), Farfesa Mahmood Yakubu ya ƙaryata zargin cewa ya yi wa zaɓen gwamnan Jihar Abiya ...
Hakan ya biyo bayan rahotannin da su ka tabbatar da cewa wasu matasa sun kai wa magoya bayan jam'iyyar PDP ...
Saboda ganin arhar takarar a bana, wasu na ganin bari su yi wa shugaban hukumar tayi shima ya tsinduma kawai ...
An kaddamar da rajistan wadanda suka cancanci kada kuri’a a zaben shekarar 2023 mai zuwa ranar litini 28 ga watan ...
Yakubu ya ce wa’adin gwamna mai ci a yanzu na Bayelsa zai kare a yau Juma’a, karfe 12 na dare.
Yakubu ya ce wadannan kararraki duk sun bijiro ne bayan zaben 2019 da aka gudanar cikin watan Fabrairu da kuma ...
INEC ta yi alkawarin buga adadin yawan katin zaben da ba a karba ba har yanzu.
An dai dage zaben ne daga ranar 16 Ga Fabrairu da 2 Ga Maris, zuwa 23 Ga Fabrairu da kuma ...
Idan ba a manta ba, a ranar Litinin din ce dai Buhari ya ce zai sa a binciki dalilin da ...
Yakubu ya ce ana nan ana ci gaba da kawo kayan aiki, ana ci gaba da tsare-tsare.