Duk Wanda ba shi da Katin Zabe, bashi ba Zabe – Inji Hukumar Zabe byAisha Yusufu February 22, 2019 INEC ta yi alkawarin buga adadin yawan katin zaben da ba a karba ba har yanzu.