Za mu kalubalanci tsige mataimakin gwamnan Zamfara da majalisa tayi a kotu – PDP
" Da ma kuma muna da kyakkyawar zato ga kotu yanzu cewa zata yanke hukuncin da zai yi wa jam'iyyar ...
" Da ma kuma muna da kyakkyawar zato ga kotu yanzu cewa zata yanke hukuncin da zai yi wa jam'iyyar ...
Mahdi Gusau ya saka kafar wando ɗaya da gwamnan jihar Zamfara Bello Matawalle tun bayan ƙin sauya sheka zuwa jam'iyyar ...
Mahdi ya ce ba zai bayyana a gaban majalisa ba saboda maganar tuhumarsa da zargi da ake masa duk suna ...
'Yan Majalisar Jihar Zamfara su 18 daga cikin 22 ne suka kaɗa ƙuri'ar amincewa a tsige Mataimakin Gwamna Mahdi Aliyu.
Mataimakin Shugaban Majalisa Musa Bawa ne ya miƙa tulin takardun bayanan da ke ƙunshe da laifuka da buƙatun tsige Mataimakin ...
A lokacin sun ce idan zai koma APC, to sai dai ya sauka. Matawalle dai ya koma APC a ranar ...
An kuma zargi Aliyu da nuna rashin ɗa'a da cin mutuncin Kwamishinan 'Yan Sandan Zamfara a wani saƙon tes da ...
Tsohon sakataren Jam'iyyar APGA na kasa Sani Shinkafi ya koma jam'iyyar APC bayan shekaru 19 da yayi a jam'iyyar APGA.