An fara yi wa maharan Zamfara luguden bamabamai da jiragen sama
An yi haka da tunanin cewa shi ne kadai hanyar da za a iya kawo karshen munanan hare-hare.
An yi haka da tunanin cewa shi ne kadai hanyar da za a iya kawo karshen munanan hare-hare.
Ya ce sun tsinto gawar mutane bakwai a kauyen Dutsen –Wake sannan uku a kauyen Oho.
Mahara dauke da makamai sun far wa wasu kauyuka har 10
Shehu ya bayyana cewa wasu mahara sun kashe mutane 15 .
Ya bude sansanin ne a jiya Litinin, kuma aka sa masa suna Idon Raini.
Kwamitin Shugaban Kasa Kan Raba Al’umma da Kananan Makamai a Gusau, ya lalata makamai har guda 5,870.
Ahemba ya bayyana haka ne da yake zantawa da Kamfanin Dillancin Labaran Najeriya a Lafiya, jihar Nasarawa.
" Maharan sun kashe limaman cocin biyu Joseph Gor da Felix Tyolaha da wasu mutane 13."
A daidai maharan da aikata wannan mummunar abu ne wasu mazaunan kauyen suka kira jami’an tsaro.
Harin bai tsaya nan ba har da wasu yan banga basu tsira ba.