PDP ta kada APC a rumfunar zaben dake Magwan, jihar Kano byAisha Yusufu March 9, 2019 0 Rumfunar zabe uku ne a wannan makaranta masu lambobi kamar haka 056, 057 da 058.