“Ni ba barawo ba ne, ko kwandalar gwamnati ban taba dauka ba” – Wasikar Minista Malami ga Buhari
Kungiyar ta ce mutum kamar Malami, bai kamata a ce shi ne ministan harkokin shari'a ba.
Kungiyar ta ce mutum kamar Malami, bai kamata a ce shi ne ministan harkokin shari'a ba.
Cikin wadanda ya kara yin magana dalla-dalla, har da yadda jirgin ruwan da EFCC ta kama ya nutse cikin aljihun ...
Bayan wasu 'yan shekaru da cire Ribadu, ya ja hankalin kafafen yada labarai, har dai ya kai ga ya fito ...
Lauyan sa Wahab Shittu ya ce Magu bayan ya kwato kudaden daga hannun manyan dillalan fetur, ya maida su a ...
Magu ya ce an cire kudaden motocin daga kudaden da gwamnatin tarayya ke bai wa Ma'aikatar.
Hakan a cewar Magu, Malami ya yi ne alhalin ya yi watsi da wasikar da EFCC ta aika masa cewa ...
Magu ya hada da kwafe-kwafen shaidar wasikun da ya rika aika wa Malami, kuma ya ce har yau Malami bai ...
Saboda haka ya ce jama'a su rika yin nesa-nesa da wasu rahotannin da ake bugawa masu muzanta kokarin da Kwamitin ...
Takardar dai ta yi bayanan yadda aka zargi Magu da bai wa Mataimakin Shugaban Kasa naira bilyan 4. Kuma shi ...
Magu ya karyata duka zargin da kwamitin ta yi masa.