Lauyan Magu ya ce Minista Malami ya hana ƙwato wasu maƙudan daloli biliyan 60 da aka kimshe a Amurka
Ya ce Malami ya riƙa ti wa kwamitin su Ojaomo ɗin tarnaƙi da dabaibayi don kada su ƙwato waɗancan maƙudan ...
Ya ce Malami ya riƙa ti wa kwamitin su Ojaomo ɗin tarnaƙi da dabaibayi don kada su ƙwato waɗancan maƙudan ...
A cikin wata wasika da ta aikwa wa Shugaba Muhammadu Buhari, cibiyar a matsayin ta na kungiyar da ke fafutikar ...
CCB ta aika wa Magu wasikar neman ya bayyana a gaban ta, a ranar 17 Ga Nowamba, a hedikwatar hukumar ...
Matsalar kwamitin Salami ba shi da kakakin yada labarai ballantana a ji ta bakin sa.
Kwamitin dai ana daukar duk bayanan komai a kyamara, a dukkan zaman da ya ke yi a Fadar Shugaban Kasa.
Muna zaune a lokacin da Salami ya zo ya zauna sai ya girgida kai ya ce, na yi nadamar shugabantar ...
Falana ya ce akwai wasu 'yan kasar Faransa biyu tare da wani lauya da Magu ya taba gurfanarwa a kotu, ...
Daga nan ya ce Magu ba zai kara zura ido ana kala masa kage da kazafi da sharri ba. Duk ...
Magu ya shaida wa Kwamitin Ayo Salami mai binciken sa cewa Malami makaryaci ne kuma mashararrancin da ya rika yi ...
Mai Shari'a Salami ne kadai wanda ba ya tare kowane bangaren masu zargin Magu.