A RABA AUREN MU: Miji na na saduwa dani kamar daga yau shikenan byAisha Yusufu August 2, 2017 Ta kuma nuwa wa kotun irin kwayar da mijin nata ke amfani da shi kafin ya kwanta da ita.