ZABEN SHUGABAN KASA: ‘Sace min kuri’u aka yi’ – Moghalu byAshafa Murnai April 4, 2019 0 Amma dai ya ce da a ce ma shi ne ya zo na biyu, to da akwai dan dama-dama.