CORONAVIRUS: An haramta cin naman kare da na kyanwa da Chana byAshafa Murnai April 6, 2020 0 An kuma hana kiwon dukkan wadannan dabbobi a cikin gida ko a wani garke ko ruga ko karkara.