TSARO: Buhari ya fusata, ya umarci dakarun tsaron Najeriya su kawo karshen ƴan bindiga a yankin Arewa – Magashi
Buhari ya umarci jami'an tsaron kasar su fantsama cikin dazukan da ƴan bindiga suke su gama da su, rashin mutuncin ...
Buhari ya umarci jami'an tsaron kasar su fantsama cikin dazukan da ƴan bindiga suke su gama da su, rashin mutuncin ...
Wadannan kalamai ba su dadin ji ko kadan a ce wai ministan tsaron kasa ne zai rika yi wa mutanen ...
Magashi ya ce a kwantar da hankali, kuma a yi addu'ar dawo da su ba tare da asarar ran ko ...
Magashi ya kuma kara jaddada cewa gwamnati za ta ci gaba da kara inganta karfin tsaron kasar nan wanda zai ...
Duk da wannan dirkaniya ta Magashi, hakan bai hana Buhari ya kinkimo shi ya nada shi minista ba.
Gwamnatin Obasanjo ne ta fara gano wannan badakalar kudade a lokacin da ta saka a gudanar da binciken kudaden da ...
Daga baya dai bisa ga bayanan da aka samu, haka akayi.
Bamaiyi, wanda tsohon Laftanar Janar ne, ya bayyana wannan kwamacala ce a cikin wani littafi da ya rubuta da Turanci, ...