KORONA: Abuja 18, Filato 82, Kano 8, Yanzu mutum 46,867 suka kamu a Najeriya
Hukumar NCDC ta sanar da karin mutum 290 da suka kamu da cutar Korona a Najeriya ranar Litini.
Hukumar NCDC ta sanar da karin mutum 290 da suka kamu da cutar Korona a Najeriya ranar Litini.
Tuni dai kasashe kamar su Tanzania, Comoros, Guinea-Bissau da Congo duk sun aika a kawo musu wannan magani.