Yaya gaskiyar batun cewa wai ruwan nonon mata na iya kashe kwayar cutar COVID-19? – Binciken Dubawa
Ruwan nono ne abinci mafi inganci wa jarirai har da wadanda aka tabbatar cewa iyayensu na dauke da cutar coronavirus.