Sarkin Argungu zai naɗa Lai Mohammed Kakakin Kebbi cikin watan Satumba
Sarkin Argungu a Jihar Kebbi, Alhaji Mohammed Mera zai naɗa Ministan Yaɗa Labarai Lai Mohammed sarautar Kakakin Kebbi.