KADUNA: Tunda mijina ya kora ni gida, bai zo ba, bai aiko ba, Ina so in sani ko ya hakura da ni ne ko A’a? – Sakina Lawal a Kotu
" Hakan ya sa na ke so Kotu ta tursasashi ya fadi mini ko yana auren ko ba yayi. Saboda ...
" Hakan ya sa na ke so Kotu ta tursasashi ya fadi mini ko yana auren ko ba yayi. Saboda ...
Gwamnati ta ce da zaran an mika mata sunaye za at yi abinda ya kamata. Tana mai cewa kowa ya ...
Za a ci gaba da shari’ar ranar 23 ga watan Satumba.
Mai Shari’a Murtala Nasir ya ce a tsare Adama Arabi har sai ta samu mai belin da zai ajiye naira ...
Nasir ya dage shari’ar zuwa ranan 23 ga watan Yuli domin kawar da aka ciza ta samu lafiya tukunna.
'Yan sanda sun ce an sako Magajin Gari Umaru a Titin zuwa Madobi, dake jihar Kano ranar Talata.
An sauke Alkur'ani, anyi zikirori da huduba a wajen Addu'o'in.
Mazaunan garin Daura da dama sun bayyana cewa har yanzu suna juyayin sace Umar da masu garkuwa suka yi.
Tsohon jami’in kwastan ne, kuma a yanzu babban dan kasuwa ne.
Jihohin Zamfara, Kaduna da Katsina ne suka yi kaurin suna da fama da ayyukan mahara da masu garkuwa da mutane.