CCB da EFCC na binciken Muhyi Magaji, mai binciken Harƙallar Dalolin Ganduje
Kowace daga hukumomin biyu sun tura wa Hukumar KSPCAC ta Kano wasiƙar fara binciken shugaban ta Muhuyi Magaji.
Kowace daga hukumomin biyu sun tura wa Hukumar KSPCAC ta Kano wasiƙar fara binciken shugaban ta Muhuyi Magaji.
Yadda tsohon shugaban hukumar cin hanci da rashawa ta jihar Kano ya kubuta daga kokarin sace shi da jami'an tsaro ...
Tsohon kwamishinan ayyuka na jihar Kano, Inginiya Mua'azu ya bayyana cewa sakamakon gwajin jinin sa ya nuna shima ya kamu ...
Jihar Zamfara dai ta yi kaurin suna wajen ayyukan ta'addanci musamman yin garkuwa da mutane.
Da hakan bai yiwuba sai ya buge da yankar tikitin zama dan jam'iyyar PRP.
Magaji ya kara da cewa duk wanda aka kama ya na yin wannan hawa zai kuka da kan sa.
PREMIUM TIMES HAUSA za ta ci gaba da kawo wa masu karatu yadda ta kaya a zaman kwamitin na gaba.