An saki dalibin da dan majalisar Kano ya daure saboda rubutun ‘Facebook’
Alkalin kotun ya yanke hukuncin a saki Yahuza sannan wai za aci gaba da shari'ar ranar 10 ga watan Disemba.
Alkalin kotun ya yanke hukuncin a saki Yahuza sannan wai za aci gaba da shari'ar ranar 10 ga watan Disemba.
Dan majalisan Kabiru Ismaila ya zargi Yahuza da yin rubutun suka da cin fuska akan sa a shafinsa na Facebook.