Masu garkuwa da mutane sun sako magajin garin Daura, Musa
'Yan sanda sun ce an sako Magajin Gari Umaru a Titin zuwa Madobi, dake jihar Kano ranar Talata.