Boko Haram sun dira wa kauyen Shuwa, jihar Adamawa cikin daren nan
Boko Haram sun dira wa kauyen Shuwa, jihar Adamawa cikin daren nan
Boko Haram sun dira wa kauyen Shuwa, jihar Adamawa cikin daren nan
Kakakin Rundunar ’Yan Sandan Jihar Adamawa, Othman Abubakar ya tabbatar da kai harin.
Bom din ya kashe dan kunar bakin waken da wani mutum dake tsaye a kusa da kokar cocin.
Baya-bayan nan dai an saki wasu har su 400 da ake tsare da su a barikin sojoji na Kainji.
Abamu Japhet ya fada wa wakilin mu cewa da kyar ya tsira da ran sa a wannan tashin hankali.
Sai dai kuma wata majiya ta ce sun kai harin ne domin su saci abinci da kuma magunguna.
Shugaban karamar hukumar Madagali, Yusuf Muhammad, ya ce ba agajin abinci da kaya suke bukata ba yanzu.
An kiyasta akalla mutane dubu 100 daya sun mutu sanadiyyar hare-haren Boko Haram tun daga 2009 zuwa yau.
“Sun kona gidaje 60, sun kashe mutane da dabbobi.” Inji shi shugaban karamar hukumar.
Yusuf Usman ya kara da cewa gyaran da za su yi zai hada da na jihar Osun dake Osogbo.