YOBE TA AREWA: Alkalai 3 cikin biyar na Kotun koli sun baiwa Ahmed Lawan takara, Machina ya sha kasa
Kotun Kolin ta ce hukuncin kotun Ɗaukaka kara bai dace a dalilin haka ta wancakalar da shi.
Kotun Kolin ta ce hukuncin kotun Ɗaukaka kara bai dace a dalilin haka ta wancakalar da shi.
Ahmad Lawan shi ne ke zaune kan kujerar sanata ɗin, to amma sai Machina ya kayar da shi a zaɓen ...
Ni ban janye daga takara ba sannan ban fice daga APC ba. Ina nan daram dam a APC kuma da ...
An samu lalatattun ƙuri'u 11, yayin da sauran 289 duk aka jefa wa Bashir Machina su. Dama kuma shi kaɗai ...
APC dai ta miƙa wa INEC sunan Lawan ne maimakon sunan Bashir Sheriff-Machina, wanda aka bayyana shi ne ya yi ...
Kafin zaɓen an yi masa ƙyaƙƙyawar zaton cewa shina jam'iyyar ta ke so ta tsayar ɗan takarar ta amma kuma ...