Almajirai da mabarata sun kwararo Abuja – Mahukunta
Ya kuma yi kira ga gwamnati da ta kafa dokar hana bara a duk fadin kasar nan domin kare mutane ...
Ya kuma yi kira ga gwamnati da ta kafa dokar hana bara a duk fadin kasar nan domin kare mutane ...
A ganin wasu da an kawar da almajirai, ko kuma dai kai-tsaye na ce mabarata a kan titi, to shikenan ...
Sarkin Kano Muhammadu Sanusi ll, ya nemi mabarata su rabu da sauran jama'a, su maida hankali wajen yin barace-baracen su ...
An tarkata yara da manya.
sun kama mabaratan a titunan Bata,France Road, Hadejia Road,Kwara da Katsina Road.
An kama mabaratan a hanyoyin Lodge Road, mahadar hanyar Magwan, Kwari, Katsina Road da Wapa.