Buhari ya amince da kirkiro sabbin jami’o’i masu zaman kasu 37, ciki harda biyu mallakin farfesa Adamu Gwarzo na jami’ar MAAUN
Hakan ya sa dole gwamnati ta ba da daman jam'oi masu zaman kansu su rika samun dama domin yara su ...
Hakan ya sa dole gwamnati ta ba da daman jam'oi masu zaman kansu su rika samun dama domin yara su ...
A jawabin godiya da yayi, Alhaji Dantata ya mika godiyar sa Farfesa Gwarzo saboda karrama shi da jami'ar ta yi.
Hajiya Bintou ta rasu a wani asibiti a kasar Faransa bayar fama da ta yi da ƴar gajeruwar rashin lafiya.
Ni ba ɗan siyasa bane, mun karrama Atiku saboda irin gudunmawar da ya baiwa ilimi a kasar nan ne musamman ...
Wannan zai taimaka wa ɗalibai su rika yin sallan Juma'a a harabar makarantar mai makon yin tafiya mai tsawo a ...
Ina mai shaida muku cewa naira miliyan daya da farfesa yayi alƙawarin a raba musu ya shiga cikin asusun banki ...
Mu fa ba ma sai ya kai girman jami'ar MAAUN ta Kano ba . Kuma ya yi mana alkawarin idan ...
Farfesa Gwarzo zai yi jawabi ne akan muhimmaci haɗin Kan jami’oi masu zaman kansu a Nahiyar Afrika tare da kawo ...
Baya ga wannan suna da muka raɗa wa ginin sashen koyon aikin Shari'a zamu karramata da lambar girma na Dakta.
Farfesa Gwarzo ya bayyana cewa Juliana wacce tsohuwar dalibar jami'ar Maryam Abacha ne, yayi matukar farin ciki da wannan matsayi ...