Ma’aikatan gwamnatin Tarayya daga mataki na 12 zuwa sama za su koma aiki
Za kuma a rika amfani da na'uran gwada zafin jiki ga duk wanda zai shiga ma'aikata ko hukuma.