N-POWER: Sama da mutum milyan 5 suka cika fom din neman aikin gurbin mutum 400,000 byMohammed Lere July 27, 2020 0 Matasan sun garzaya har majalisar Kasa domin mika kukan su ga majalisar.