DOKAR KORONA: An fara hana ma’aikata shiga ma’aikatun gwamnati sai sun nuna katin shaidar rigakafin korona
Dokar hana shiga ofisoshin gwamnati sai an nuna katin shaidar rigakafin korona ta fara aiki a Jihar Edo.
Dokar hana shiga ofisoshin gwamnati sai an nuna katin shaidar rigakafin korona ta fara aiki a Jihar Edo.
Ya kara da cewa mutum 4 da aka kashe suna kauyen Karako ne. Cikin wadanda aka tafi da su akwai ...
Gwamnati ta dauki wannan mataki ne domin rage yaduwar cutar covid-19 a kasar nan.