Kungiyar likitocin Najeriya ta ba gwamnati shawarwari don rage yawa-yawan ficewar jami’an lafiya daga Najeriya
Olowojebutu ya yi kira ga gwamnati da bai wa ma'aikatan dama wajen kara karatu domin inganta kwarewar su a aiki.
Olowojebutu ya yi kira ga gwamnati da bai wa ma'aikatan dama wajen kara karatu domin inganta kwarewar su a aiki.
Na farko, titin Andaza – Gadewa – Aujara da ke ƙananan hukumomin Kiyawa da Jahun a kan kuɗi Naira bililiyan ...
Lamuwa wanda ya yi Jakadan Sanagal da Mauritaniya a lokaci guda, kafin naɗa shi Babban Sakataren Ma'aikatar Harkokin Waje.
Mu dai mun mika a rika biyan ma'aukata karancin albashi na naira 615,000, muna jiran sauran su mika nasu muga ...
Idris ya ce gwamnatin tarayya za ta daina biyan naira 30,000 a matsayin mafi ƙanƙantar albashi daga ƙarshen watan 2024.
A wannan zangon ma, Gwamnatin Jihar Jigawa karkashin jagoracin Malam Umar Namadi tana shirin kammala tantance ma'aikatan jahar.
"Ita Shugabar Hukumar ce da kan ta, ta wakilta ni da haɗa kai da wani Shehu, wanda direba ne kuma ...
Tinubu wanda za a rantsar a ranar 29 Ga Mayu, ya yi wannan albishir ne a cikin saƙon da ya ...
Zaɓaɓɓen Shugaban Ƙasa, Bola Tinubu, ya bayyana cewa ma'aikatan Najeriya abokan sa ne, kuma shi ma lebura ne kamar su.
Mun gano cewa zanga-zanga ce aka shirya domin a gurgunta jihar, amma ba wai don a gyara wani abu da ...