BINCIKEN ƘWAƘWAF: Yadda tantiran ‘yan ƙasashen waje suka yi kaka-gida a harƙallar haƙar gwala-gwalai da ma’adinai a Najeriya
Daga cikin dalilan da suka sa gwamnatin tarayya ba ta samun kuɗaɗe yadda ya kamata a wannan ɓangaren, sun haɗa ...
Daga cikin dalilan da suka sa gwamnatin tarayya ba ta samun kuɗaɗe yadda ya kamata a wannan ɓangaren, sun haɗa ...
Akalla jarirai 10 ne suka rasu a dalilin fama da tsananin yunwa a sansanin ‘yan gudun hijira dake Waru a ...
A cewar Idris, Mista Alake ya na dasa ginshiƙan gudanarwa waɗanda ba a saba ganin irin su ba a sashen ...
Masari ya yi wannan jawabi ne a lokacin da ya kai wa Ministan Ma'adinai da Ƙarara, Olamilekan Adegbite a ofishin ...
Taron ya samu jagorancin sarkin na karaye Ibrahim Abubakar II wadda aka yi a fadarsa dake garin na Karaye, inji ...
Buhari ya nuna masu damuwar yadda matsalar tsaro ta kori masu sana’ar ma’adinai daga wuraren aikin su.
Adegbite ya ce wannan matsalar ita kadai ke sa masu son zuba jari ke kyama da kuma kaurace wa zuba ...
Rundunar 'Yan sanda jihar Zamfara ta damke masu wasu da ake zargi da hakar ma’adanai ba bisa ka’ida 251.
Za a ci gaba da bibiyar su da sa-ido a kan su. Da zarar sun cika kwanaki 14 babu wanda ...
Buhari zai fara ladabtar da hukumar da ta kasa tabuka tara haraji