‘Yan Arewa sun zama ‘yan-amshin-Shata Gwamnatin Tinubu – Lukman, tsohon Mataimakin Shugaban APC
Lukman ya yi wannan bayani cikin wata zazzafar buɗaɗɗiyar wasiƙar da ya yi wa 'yan siyasar Arewa.
Lukman ya yi wannan bayani cikin wata zazzafar buɗaɗɗiyar wasiƙar da ya yi wa 'yan siyasar Arewa.
Lukman dai ya yi ƙaurin suna wajen ragargazar tsarin shugabancin APC na ƙasa, ko kuma shugabannin su kan su.
Su kan su din duk sun zama shirim-ba-ci ba. Domin Mataiamakin Shugaba na Kasa, Niyi Adebayo, a yanzu Minista ne ...
Maryam ta ce kwata-kwata bata kwananr zama da mijin ta Lukman kuma.