RASHA 2018: Faransa ta doke Belgium da ci daya mai ban haushi
Dan wasan Barcelona, Umtiti ne ta jefa wa Belgium kwallo dayan da ya makale har karshen wasa.