Rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna ta gurfanar da dan jarida Lukas Binniyat a gaban kuliya
Bincike ya nuna cewa Fulani basu kai hari a wannan rana da ya ce an kashe daliban ba.