ABIN DA KAMAR WUYA: Ace wai Peter Obi na jam’iyyar Labour ya yi nasara a zaben shugaban kasa – Atiku
Obi ya yi alkawarin farfado da tattalin arzikin kasar, idan aka zabe shi shugaban kasa a 2023.
Obi ya yi alkawarin farfado da tattalin arzikin kasar, idan aka zabe shi shugaban kasa a 2023.
Yusuf Lasun ne ɗan takarar LP, wanda ya samu ƙuri'u 2,729, wato kusan kashi 0.34 kenan na yawan ƙuri'un da ...
Ɗan takarar mataimakin shugaban Kasa na jam'iyyar LP Datti Baba Ahmed ya bayyana cewa zaben 2023 ba zaɓen addini ko ...
Da ya ke magana kan haɗewar Obi da Kwankwaso, Okupe ya ce tunin lamarin ya kakare, kawai yanzu kowa ya ...
Masu yin sharhi na ganin wannan hadewa zai iya yin tasiri matuka ganin dukkan su ƴan siyasan na da mabiya ...
A yanzu na san Atiku Abubakar da gaske neman kujerar shugaban ƙasa, tunda bai tattago Peter Obi mataimakin takarar sa ...
Mimiko ya zama gwamnan jihar Ondo ne a inuwar jam'iyyar LP sai a 2015 ya tattara komatsansa ya koma PDP.