Yahaya Bello ya ƙaryata wai ya tsallake kwanton-ɓaunar makasa, a hanyar Lokoja zuwa Abuja
Rundunar 'Yan Sandan FCT Abuja ta bayyana cewa ta fara binciken wannan lamari domin gano waɗanda ke da hannu.
Rundunar 'Yan Sandan FCT Abuja ta bayyana cewa ta fara binciken wannan lamari domin gano waɗanda ke da hannu.
Yusuf yace buɗe wannan asibiti zai taimaka wa mutane jihar matuka musamman a wannan lokaci da jihar ke karancin manyan ...
Akasarin jinsin wadannan kifaye akwai guba a cikin naman su. Kuma su na daga cikin jinsinan kifayen da naman su ...
Binciken da rundunar ta gudanar ya nuna cewa maharan sun kashe Mutum 14 sannan wasu shida sun ji rauni.
A daidai suna arangama da jami'an 'Yan sanda SARS ne wadannan mutane suka fada inda maharan suka datse.
Ta bayar da misalin abubuwan da suka faru a Kananan Hukumomin Lokoja, Kabba-Bunu, Ijumu, Okene, Ajaokuta, Dekina da kuma Olamaboro.
Bangaren YIAGA mai sa-ido kan shirye-shiryen zabe, mai suna WTV ne ya fito da wannan bayan ya yi wani kwakkwaran ...
Ya karyata zagin da ake yi masa na almubazzaranci da kudin gwamnati.
A halin yanzu, kurar ruwa daya mai cin jarka lita 25 guda 12, wadda a da ake sayarwa naira 300, ...
`Dino Melaye na kan gaba a zaben kujeran sanatan Kogi ta Yamma