Irin kokarin da mu ke yi wajen magance rikicin makiyaya da manoma – Osinbajo
Osinbajo ya amsa wata tambaya ce wadda ke da dangantaka da batun tsaro a kasar nan.
Osinbajo ya amsa wata tambaya ce wadda ke da dangantaka da batun tsaro a kasar nan.
gwamnati ba za ta yi kasa kasa ba wajen hukunta wadanda suka aikata wannan mummunar aiki a jihar ba.
Samuel Otom ya ce dokar na nan daram, ba za a cire ta ko a sassauta ta ba.