Litan mai ya koma Naira 125 – Mele Kyari byAisha Yusufu March 18, 2020 0 Gwamnatin Najeriya ta sanar da rage farashin litan man fetur daga naira 145 zuwa naira 125.