Yadda Gwamnatin Taraba ta umarci ’yan sanda su saki wadanda su ka kashe Fulani
kakakin ’yan sandan Taraba, David Misal ya ce ba su ba ne suka saki wadanda ake zargin.
kakakin ’yan sandan Taraba, David Misal ya ce ba su ba ne suka saki wadanda ake zargin.
A nasu ganin irin wadannan yaran basu cancanci a barsu su rayuba.