DOKAR HANA KIWO: Gwamnatin Benuwai ta kwace shanu 105 da ake kiwo ba bisa ka’ida ba byAshafa Murnai December 27, 2018 0 Jihar Benuwai dai ta haramta kiwon dabbobi barkatai a fadin jihar.