DUBU TA CIKA: An cafke barauniyar gashin da ake ƙara wa mata a kai na naira 82,000 a Kaduna
Alkalin kotun Dauda Solomon ya Bada belin Linda akan naira 150,000 tare da gabatar da shaida daya a gaban kotun.
Alkalin kotun Dauda Solomon ya Bada belin Linda akan naira 150,000 tare da gabatar da shaida daya a gaban kotun.
Kodinatan kungiyar Jessica Bartholomew ta sanar da haka a lokacinda kungiyar ta kai wa gidan talabijin din KSMC ziyara a ...