TALLAFIN RAMADAN: Yadda Dan Majalisar Daura ya yi wa limamai, malamai, hakimai, jami’an tsaro da ‘yan siyasar Daura watandar naira miliyan 6.3
Dan Majalisa mai wakiltar Karamar Hukumar Daura, Nasir Yahaya ya kaddamar da rabon tallafin kudi a harabar ofishin sa da ...