KARANCIN LIKITOCI: Sai An shekara 25 ana daukar sabbin Likitoci a Najeriya -NMA
Omolola ya yi kira ga gwamnati da ta ware isassun kudade domin kula da fannin kiwon lafiya a kasarnan.