Ko gwamnati ta biya mu hakkokin mu, ko mu fara yajin aiki – Likitocin Jihar Kogi
Kungiyar ta ce gwamnatin ta biya albashin sabbin likitocin da ta dauka a watan Agusta 2017.
Kungiyar ta ce gwamnatin ta biya albashin sabbin likitocin da ta dauka a watan Agusta 2017.
"Idan har dai majalisa ta fara tsoma mana baki cikin aiyukkan mu toh nan gaba abin sai an dinga hadawa ...
Cutukan da likitocin za su duba sun hada da cutar yoyon fitsari, cutar daji da sauransu.
Hakan dai ya kan hana likitocin mai da hankali a aikin su a asibitocin gwamnati da suke aiki.
" Wasu likitoci da dama sun isa a yi musu karin Girma amma shiru kake ji ba a ma ko ...
Kungiyar ta janye yajin aikin ne bayan amincewa da alkawurran da gwamnati tayi mata a tattaunawar da suka yi a ...
Hakan ya nuna cewa dokar ba wai tana hana mata zubar da ciki bane sai dai ta saka su cikin ...
Anna Cilliers ta ce ranar 16 ga watan Agusta kungiyar ta kula da mutane 491 wanda suka kamu da cutar ...
Kungiyar mai lakabi da JOHESU, ta ce ta yi shirin fara yajin aiki a ranar 20 Ga Satumba, 2017.
Idan ba a manta ba a kwanakin baya ne ministan kiwon lafiya Isaac Adewole ya dakatar da shugaban hukumar inshorar ...