Kungiyar Likitoci ta Kasa ta kirkiro baji don bambamta kwararrun likitoci da baragurbi cikin su
Mike Ogirima ya sanar da haka da yake zantawa da manema labarai.
Mike Ogirima ya sanar da haka da yake zantawa da manema labarai.
Ba a gwada haka a jikin mutum ba har yanzu.
Ya roki mutane da su watsar da irin wadannan camfe-camfe da akeyi da kan kawo rudani ga lafiyar jama'a.
" Bari ku ji ma , rashin haka matsala yakan jawo wa mace Idan ta zo haihuwa.
Sukan yi ciniki ne sosai sannan su biya shi kudi masu yawa.
Abin da ya kamata ka sani game da irin wadannan magunguna sun hada da:
Hakan dai ya kan hana likitocin mai da hankali a aikin su a asibitocin gwamnati da suke aiki.
Bayan haka ya yi kira ga mutane da su kula da tsaftace muhallinsu da kuma, wanke hannayensu musamman kafin da ...
Za a tattauna ne a kan abubuwan da ya shafi kiwon lafiya da ayyukan ma'aikatan jinya da unguwar Zoma.
A tsakanin watan Nuwamba zuwa Afrilu mutane da dama sun rasa rayukansu a dalilin yaduwar cutar.