Tarayyar Turai za ta tallafa wa ‘yan Najeriya 7,831 da suka dawo daga Libya
Kungiyar Tarayyar Turai wadda ya zuwa yanzu ta yi dalilin dawowar ‘yan Najeriya 7,7720 daga Libya
Kungiyar Tarayyar Turai wadda ya zuwa yanzu ta yi dalilin dawowar ‘yan Najeriya 7,7720 daga Libya
An kashe Gaddafi cikin watan Oktoba, 2011, bayan ya shafe shekaru 42 ya na mulki.
Blessing ta ce inda ake kara cin wata tsananin bakar wahala sai cikin sansanin da su ke killace jama’a.
Matan sun bayyana cewa an rudi ’ya’yan na su ne da niyyar cewa za a sama musu aikin yi mai ...
Akwai dubban ‘yan Najeriya da ke jibge a Libya, masu son dawowa Najeriya saboda halin da suka tsinci kan su ...
Dama kuma kimanin ’yan Najeriya 3000 ne suka dawo don kankin kan su, a cikin watannin nan.
Yanzu Libya babu takamaiman gwamnati, ‘yan tawaye sun kasu gida biyar, kowane bangare na ikirarin shi ke da Libya.
Kungiyar ta ce an kiyasta cewa an yi asarar rayuka 3,033 na ‘yan gudun hijira ko kuma masu kaura daga ...