Zaman lafiyar Libiya shi ne kwanciyar hankalin Najeriya
Saboda kasashen biyu ba za su iya gudanar da harkokin su ba tare da ci gaba da kulla dangantaka da ...
Saboda kasashen biyu ba za su iya gudanar da harkokin su ba tare da ci gaba da kulla dangantaka da ...
Ikponmwosa mai shekaru 31 ya ce ya fada hannun wadannan mutane a loka in da ya nemi ficewa daga Najeria ...
Ba wannan ne karo na farko da Buhari ya dora laifin a kan Gaddafi ba.
Senegal ta doke Sudan da ci daya mai ban haushi.
An kama matar mai suna Asia Rita a Magama da ke kan iyakar Karamar Hukumar Jibiya da Jamhuriyar Nijar.
Sai dai kuma 24 daga cikin su sun bijire sun ce su fa sai sun tsallaka zuwa Turai ko a ...
kasar Italiya ta na maida ‘yan Najeriya masu hijira zuwa a kasar zuwa cikin kasar Libya.
Akalla an yi lodin daliban sakandare 100 daga Sakandaren Idogbo da ke Benin a jihar Edo zuwa kasar Libya a ...
Kungiyar Tarayyar Turai wadda ya zuwa yanzu ta yi dalilin dawowar ‘yan Najeriya 7,7720 daga Libya
An kashe Gaddafi cikin watan Oktoba, 2011, bayan ya shafe shekaru 42 ya na mulki.