George Weah na Laberiya ya sha kaye a zaben shugaban kasa; Joseph Boakai ya yi nasara
Weah ya ce jam'iyyar su ta CDC ta sha Kaye amma, kasar sa ta Liberiya ta yi nasara, domin magana ...
Weah ya ce jam'iyyar su ta CDC ta sha Kaye amma, kasar sa ta Liberiya ta yi nasara, domin magana ...
" Zan maida hankali na, da karfi na wajen ganin mutanen Kasar mu sun shaida canjin da suka zaba."