WATA SABUWA: An sace dan kasar Koriya ta Kudu a Zamfara
Wanda aka sace din dai gwamnatin jIhar Zamfara ce ta dauke shi aikin likita a Babban Asibitin Tsafe.